Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea ta shirya biyan yuro 100 kan dan wasan Najeriya da Victor Osimhen, mai shekaru 24, daga Napoli.
Haka kuma Chelsea na tattaunawa da dan wasan Faransa N’Golo Kante, mai shekara 31, kan sabon kwantiraginsa na shekaru biyu.