217
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale Khalid Ishaq Ɗiso, na tsawon watanni uku bisa zarginsa da wasu laifuffuka kamar yadda za ku ji cikakken bayani a cikin rahoton da Hassan Abdu Mai Blouse ya haɗa mana.