Gwamnatin Jigawa ta sha alwashin ɗaukar nauyin wanke ƙodar duk wani ɗan jihar da ke ɗauke da ciwon ƙodar da ke buƙatar wankewa. Wannan ya zo ne a cikin wani …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Gwamnatin Jigawa ta sha alwashin ɗaukar nauyin wanke ƙodar duk wani ɗan jihar da ke ɗauke da ciwon ƙodar da ke buƙatar wankewa. Wannan ya zo ne a cikin wani …
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, CON, ya tsallake rijiya da baya lokacin da da wasu mahara sanye da kayan sojoji suka kai wa tawagarsa hari. Al’amarin ya faru ne …
Gidauniyar MacAurthar tare da haɗin gwiwa da Jaridar Stallion Times sun horar da ‘yan jarida dabarun shirya rahoton bin ƙwaƙƙwafi wato (investigative report) da kuma yadda za a yaɗa rahotannin …
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da biyan wani ɓangare na albashin mambobin Ƙungiyar Malaman Jami’a (ASUU) wanda aka riƙe sakammakon dokar Ba-aiki-ba-biya wadda aka saka musu biyo bayan …
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar ne ya fadi hakan a jiya Asabar a cikin wata sanarwa da babban hadiminsa kan yada labarai da hulda da jama’a, Alkasim Abdulkadir, …
Nasiru El-Rufai ya kasance na kusa da shugaban kasa, Bola Tinubu inda ya shawarce shi kan matakin soji da kungiyar ECOWAS ke son dauka kan Jamhuriyar Nijar
Sabuwar ministar ma’aikatar yawon bude ido, Misis Lola Ade-John, ta ce za ta yi aiki tare da ma’aikatun gwamnati, hukumomi da sauran masu ruwa da tsaki don mayar da bangaren …
Ƴan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyun PDP, da NNPP, da kuma Leba, wato Atiku Abubakar, da Rabiu Musa Kwankwaso, da Peter Obi sun fara tattaunawa kan yiwuwar haɗewa da manufar …
A wani ci gaban da aka samu bayan ziyarar da tawagar Malaman ta kai Jamhuriyar Nijar, sojojin da suka yi juyin mulkin sun ce a shirye suke su tattauna da …
Malaman addinin musulunci daga Najeriya sun samu damar tattaunawa da shugabannin sojin Nijar. Biyo bayan sa-toka-sa-katsin da ke tsakanin Gwamnatin soji ta Nijarda Ƙungiyar Ecowas
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi