Gwamnan jihar kano, engr. abba kabir yusuf, ya sallami babban sakataren hukumar jin dadin alhazai ta jiha, muhammad abba danbatta.
sabon gwamnan kano ya ce ilimi ne babban abin da gwamnatinsa za ta sa a gaba.
kamfanin mai na nnpc, ya ce jama’a su daina fargaba domin akwai wadataccen mai a ƙasa.
muna ɗauke da rahoton na musamman a kan jawabin farko na sabon shugaban nijeriya.
shugaban amurka, joe biden, ya yi wa sabon shugaban kasar najeriya bola ahmed tinubu alkawarin yin aiki tare wajen bunkasa tattalin arziki.