Gwamnan jihar Neja Alh. Umar Muhammed Bago, da ke cikin Alhazan Najeriya a aikin Hajjin bana ya ce bai gamsu da inda aka sauke Alhazan jiharsa ba a zaman Mina don haka za su kalubalanci Hukumar Alhazai ta Najeriya.
Ko da yake Jami’ar Labarai a Hukumar Alhazan ta kasa Fatima Sanda Usara ta ce matsalar ba daga wajan NAHCON din bane, inda take cewa nahcon din tayi iya kokarin ta wajen ganin .
Fatima Sanda Usara, ta kara da cewa, an samun kashi 95 na Alhazan Najeriya da suka ziyarci Madina kafin su iso Birnin Makka na daya daga cikin nasororin da aka samu.