Gwamnatin jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin gyara yin amfani da baraguzan gine-ginen da aka rushe wajen sabunta ginin ganuwar Kano, a kokarin gwamnatin na maido da wuraren tarihi a jihar.
Wanan na kusnshe a cikin Sanarwar da sakataren yada labaran gwamanan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya aikowa muhasa , inda ya kara da cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce za a yi amfani da baraguzen wuraren da aka rushe wajen sake gina Badalar,
Gwaman abba kabir kuma yayi kira ga mutanen da ba su da alaka da inda aka rushe da su guji zuwa wurin domin yan sanda da jami’an hukumar Civil defense ba zasu saurarawa duk wanda aka kama ba.
Wanann na dai zuwa ne jim kadan bayan da gwamanan ya zagaya cikinn birnin na kanko don ganin inda aka rushe.