Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa, ta bayyana damuwarta kan rigingimun da ake samu a jihohin Bayelsa da Kogi da jihar Imo gabanin zaɓen gwamnonin jihohin da ke tafe cikin watan Nuwamba.
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.