Da yake bayyana wa Muhasa irin ɓarnar da gobarar ta yi, jami’in hulɗa da jama’a na kasuwar ta singer ya ce ba a san musabbabin tashin gobarar ba, sai dai gobarar ta yi ɓarna sosai.
Ga dai yadda hotunan yadda wannan gobara ta ƙone shaguna da dama a kasuwar Singer da ke jihar Kano
Ragowar kwalayen da suke ƙone kenan a yayin wannan gobara.