419
Malaman addinin musulunci daga Najeriya sun samu damar tattaunawa da shugabannin sojin Nijar. Biyo bayan sa-toka-sa-katsin da ke tsakanin Gwamnatin soji ta Nijarda Ƙungiyar Ecowas
Malaman sun je ne Ƙarƙashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau, shugaban kungiyar Izallah ta Najeriya, malaman sun tattauna da sojojin juyin mulki na tsawon sa’o’i uku.