Mahauta da masu sana’ar sayar da fatu a jihar Kano sun koka game da yadda karancin yin layya daga ya shafi sana’arsu da kuma yiwuwar a hakan ya shafi yawan fatocin dabbobi da ake samu a kowacce babbar sallah.
A kan hakan, wakilinmu Auwal Hussain ya haɗa mana rahoto.
