Muna binciken hanyoyin rage ciyo wa Najeriya bashi — Ministan Kuɗi
Ministan Kuɗi, Wale Edun, ya ce Gwamnatin Tarayya ta ƙuduri aniyar rage yawan ciyo bashi yayin da take daɗa ƙoƙarin jawo masu zuba jari daga ƙasashen waje zuwa Najeriya. Ministan ya bayyana haka ne a tattaunawarsa da kafar yaɗa labarai ta Bloomberg TV a gefen taron Tattalin Arziki na Duniya (WEF) da aka gudanar a … Continue reading Muna binciken hanyoyin rage ciyo wa Najeriya bashi — Ministan Kuɗi
Copy and paste this URL into your WordPress site to embed
Copy and paste this code into your site to embed