Gwaman Kano Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da rabon kayan abinci karo na biyu, domin rage radadin cire tallafin man fetur.
A cewar gwamnan; “Inganta rayuwar al’umma ta hanyar tabbatar da adalci da kuma ba su kulawa da tausayawa ne ke sa mutane su aminta da shugabanni har su ba su amanar jagoranci”.
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.