Marigayi Gen. Sani Abacha ya rasu ne a ranar 8 ga watan Yunin shekarar 1998 wanda a wannan wata na Yuni yake cika shekaru 25 da rasuwa.
A kan hakan ne Muhasa rediyo ta yi nazari a kan rayuwar marigayin da kuma yadda ake alhinin rashin sa tsawon wannan locaci.
Ga ci gaban rahoton tare da Hassan Abdu Mai Bulawus