DAGA: AUWAL HUSSAIN
Majalisar Ɗinkin Duniya da Hukumar Noma da Samar da Abinci ta Duniya sun ware 16 ga watan oktoba na kowace shekara a matsayin ranar abinci ta duniya.
Ana amfani da wannan rana ta yau wajen wayar da kan al’umma game da mahimmancin abinci mai gina jiki da kuma tinkarar wasu batutuwa da suka shafi lafiyar abinci, tare da neman hanyoyin warware wasu matsaloli masu nasaba da ƙarancin abinci.
Albarkacin wannan rana ce abokin aikinmu Auwal Hussain Adam ya haɗa mana rahoto na musamman.
GA CIKAKKEN RAHOTON: