A yau Laraba 9 August, 2023, ne mai martaba Sarkin Kano na 14th Khalifa Muhammadu Sanusi II, yau samu ganawa da Shugaban milkin soja na ƙasar Niger, Col. Abdulraham Thaini, a Niamey, domin samu mafita da sasantawa da Najeriya.
Wannan na zuwa ne a lokacin da ƙungiyar Tarayyar Turai, AU da UN da ECOWAS ke dawowa daga ƙasar ba tare da samun damar ganawa da shugaban ba.
A yanzu dai ana dakon jin cikakken bayani game da wannan ganawa da aka yi a yau.