Babban Labari
Labarai
Lafiya
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Kyandar Biri
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Afirka ta ayyana ƙyandar biri a matsayin cuta mai matuƙar haɗari, bayan ɓullar sabon nau’in cutar da ke yaɗuwa cikin sauri. Cutar na ƙara yaɗuwa cikin sauri a bana, tun bayan da aka fara samun wanda ya kamu da ita a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo. Tun daga farkon shekarar […]

