Tag: APC

Babban Labari

Ƙungiyar agoya bayan  shugaba Tinubu a zargi yan Daba da hana ta kai tallafi ga marasa galihu a Bauchi .

Wata ƙungiyar siyasa mai suna Da Hannu Na, ƙarƙashin dandalin Arewa for Asiwaju, ta zargi wasu ’yan daba da kai wa tawagarta hari tare da tarwatsa shirin kai tallafi ga marasa galihu a Jihar Bauchi Shugaban ƙungiyar, Jamil Jadda Garko, ya ce ya tsira daga harin ne bayan jami’an tsaro sun shiga tsakani. Lamarin ya […]

Babban Labari Siyasa

Kotu ta soke takarar gwamna da Pantami ke yi a Gombe

Babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Gombe ta rushe takarar Farfesa Isa Ali Pantami ɗantakarar gwamnan jihar na jam’iyyar PDP. Kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Amina Aliyu Mohammed, ta yanke hukuncin ne a wata ƙara da Usman Aliyu Garry ya shigar, inda yake ƙalubalantar fitowar Farfesa Isa Ali Pantami a matsayin ɗan takarar gwamna […]

Babban Labari

APC ta ƙalubalanci Atiku ya yi bayani dalla-dalla kan yadda zai dawo da tallafin mai

Jam’iyyar APC ta buƙaci tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi cikakken bayani kan yadda yake shirin aiwatar da abin da ya kira “tallafin samar da man fetur a matatun cikin gida domin rage farashin fetur”. A cikin wata sanarwa da kakakin kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC, Dele Alake, ya sanya […]

Siyasa

APC ta nada Abdulaziz Yari a matsayin jagoran kamfen na Tinubu

Jam’iyyar APC ta nada tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari, a matsayin Darakta-Janar na Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu-Shettima a zaben 2027 da ke tafe.  Da take sanar da kafa Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na 2027 a ranar Asabar, APC ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai kasance shugaban kwamitin, Kashim Shettima a […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai