Wasan dambe na daya daga cikin wasanni 48 da ake da su a duniya kuma wasa me mai cikakken asali tun iyaye da kakanni a yankunan da ake yinsa. Sannan …
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.