Tag: Dangote

Kasuwanci

Dangote ya dakatar da sayar da man fetur da naira

Matatar Dangote ta sanar da dakatar da sayar da mai ga masu sari da kuɗin Najeriya naira. A ranar 1 ga watan Oktoban 2024 ne dai Dangote ya fara sayar da mai na naira ga kwastomominsa a Najeriya, bayan cimma wata yarjejeniya da gwamnatin ƙasar, kan wadata ƙasar da man fetur. A lokacin an cimma […]

Kungiyar ‘Yan Kasuwa, Masana’antu, Ma’adanai, da Noma ta Kano, KACCIMA, ta ce tana shirin sanyawa cibiyar kasuwanci da taro da sunan Shugaban Kamfanin Dangote Group, Aliko Dangote.
Kasuwanci

Matatar Man Dangote Ta Rage Farashin Fetur Zuwa N699

Matatar man Dangote ta sake rage farashin man fetur ɗin da take sayar da man, inda ta rage farashin man fetur ɗin daga Naira 828 zuwa Naira 699 kan kowace lita. Bayanan farashin da aka wallafa a shafin  kasuwancin farashin man fetur a Petroleumprice.ng a ranar Juma’a sun nuna cewa matatar ta aiwatar da wani […]

Babban Labari Labarai

Matatar Dangote Ta Musanta Dakatar Da Aiki

Matatar mai ta Dangote ta ƙaryata rahoton da ke cewa za ta iya dakatar da ayyukanta na sarrafa ɗanyen mai har nan da tsawon watanni biyu zuwa uku. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rukunin kamfanin na Dangote, Anthony Chiejina ya fitar, inda ya bayyana rahoton a matsayin “tsantsar ƙarya” […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000