Taron ACF Ƙungiyar Tuntuɓa Ta Arewacin Najeriya ya haɗa kan dattawan yankin a ɗakin taron dake hedikwatar ƙungiyyar a Kaduna
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Taron ACF Ƙungiyar Tuntuɓa Ta Arewacin Najeriya ya haɗa kan dattawan yankin a ɗakin taron dake hedikwatar ƙungiyyar a Kaduna
Iyayen mai awara da saurayinta ya zubawa tafasasshen man gyaɗa na neman agaji domin yi mata magani
Wasu ‘yan bindiga a sanyin safiyar nan sun kai wani sabon hari garin Dogon-noma da ke ƙaramar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna. Wannan hari na zuwa ne kwanaki uku …
Kungiyar matan ’yan sanda ta Najeriya reshen jihar Kaduna ta gudanar da shirin bayan da tallafin kayan masarufi ga iyalan ’yan sandan da suka rasu yayin da suke tsaka da …
Kaduna: Gwamnati ta gargaɗi masu shirin sayar da kayan tallafin da ta raba
Majalisar Dattawan Najeriya ta Tausaya Wa Manoman Citta a Kaduna
A taronta na manema labarai na wannan makon Hukumar yaƙi da sha da safarar miyagun ƙwayoyi, NDLEA, ta ce jami’anta sun kama lodin tabar wiwi nau’in skunk a ɓoye a …
Wani ɗan majalisa mai suna Madami Garba Madami, mai wakiltar mazaɓar Chikun dake jihar Kaduna a ƙarƙashin jam’iyyar PDP ya rasu bayan kwanaki uku da rantsar da su a majalisar …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi