Wutar lantarki za ta inganta nan ba da jimawa ba a Najeriya – Shugaba Tinubu
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa gwamnatinsa na ɗaukar matakai masu ƙarfi domin magance matsalar rashin wutar lantarki da ake fama da ita ƙasar. Shugaba Tinubi ya bayyana hakan ne yayin babban taron jam’iyyar APC da aka gudanar jiya Juma’a, a Eagle Square da ke Abuja, inda ya amsa korafe-korafen […]








