Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya fitar da jawabi ta bakin Tsohon Mai Taimaka Masa a Kan Harkokin Yada Labarai, Malam Garba Shehu, yana mai cewa hikimar hakura da janye tallafin man fetur kafin ya bar fadar Aso Rock, ita ce gudun kar jam’iyyar APC ta fadi zabe, sakammakon cire tallafin man fetur ɗin.
Tsoron Ka da APC Ta Fadi Zabe Ne Ya Hana Ni Sanar da Janye Tallafin Man Fetur ~ Buhari
279