507
Wasu daga cikin mazauna birnin Kano sun yi ƙorafi a kan wata sabuwar ta’ada da wasu daga cikin matuƙa baburan Adaidaita ke yi na rashin kunna fitilarsu da daddare yayin da suke tuƙi, wanda hakan na iya yin sanadiyyar aukuwar haɗura, yayin tsallaka titi.