An kashe wutar da wasu gungun yan daba suka kunna a unguwar Rijiya Biyu Kano

An sami nasarar kashe gobarar da ake zargi wasu ‘yan daba sun tayar, a Rijiya biyu  layin Bala DPO dake karamar hukumar  Dala anan jihar  Kano, bayan ta kone dukiya mai yawa. Lamarin dai ya faru ne adaren jiya  Talata, lamarin da ya jefa al’ummar cikin zulumi da tashin hankali. Mazaunin unguwar sun bayyana cewa … Continue reading An kashe wutar da wasu gungun yan daba suka kunna a unguwar Rijiya Biyu Kano