Nijeriya ta jaddada aniyarta ta cigaba da zama mamba a OPEC
Nijeriya ta jaddada aniyarta ta cigaba da zama mamba ta kungiyar ƙasashen masu arziƙin man fetur, OPEC, inda karamin ministan man fetur Heineken Lokpobiri ya ba da tabbacin cewa ƙasarsa ba za ta gaza ba wajen ci-gaban kungiyar. Ya ce hadin kan kungiyar shi ne yake samar da zaman lafiya da dorewar cinikayya a kasuwar man fetur. […]