Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wanda ake zargi da garkuwa da mutane,sannan an kwato Drone.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Habibu Bello, mai shekaru 35, da ake zargi da kasancewa cikin kungiyar masu garkuwa da mutane, fashi da makami da satar shanu da ke aiki tsakanin jahohin Kano, Kaduna da Katsina. An kama shi ne a ranar 14 ga Satumba, 2026, bayan samun sahihan […]