Ɓarayi Sun Sanya Villa Da Wasu Sassan Abuja A Duhu
Kamfanin Dillancin Wutar lantarkin Najeriya (TCN) ya ce ɓarayi sun sake lalata layinta mai karfin Volt 132 (KV) da wayoyin karkashin kasa a Abuja.