Majalisa Wakilai Na Son A Tilasta Wa Yan Nijeriya Yin Zaɓe
A Najeriya ‘yan majalisar dokokin ƙasar sun sake zama inda suka yi karatu na biyu ga ƙudurin dokar nan da ke neman yin gyaran fuska ga dokar zaɓe ta 2022 da za ta tilasta ‘yan ƙasar jefa ƙuri’a a lokacin manya da ƙananan zaɓuka masu zuwa. Wannan sabon ƙudurin doka dai ya janyo rarrabuwar kai […]