An Rantsar Da Tchiani Shugaban Riƙo Na Nijar Na Shekaru 5
An rantsar da Janar Abdouramane Tchiani a matsayin shugaban riƙo na Jamhuriyar Nijar, wanda zai kwashe shekara biyar yana jan ragamar gwamnati kafin miƙa mulki. Hakan wani ɓangare ne na aiwatar da rahoton babban taron ƙasar da aka yi a watan Fabairun da ya gabata. A lokacin shan rantsuwar a ranar Laraba, Tchiani ya […]