Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana dalilan dake janyo rashin zartar da hukunci.
Kwamishinan shari’a na jihar Kano Barista Abdulkarim Kabiru Maude, SAN, ne ya bayyana hakan yayin zantarwarsa da wakilin mu yau litinin. Wannan dai na zuwa bayan kisan gillar da aka yi wa wata matar aure da ƴaƴanta shida a unguwar Dorayi Chiranchi, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Kano cikin alhini. ‘’ da zaka ga hukunce-hukuncen […]