Jami’ar Azare Za Ta Bai Wa Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu, Digirin Girmamawa
Tsohon Ministan Ilimi na Najeriya, Malam Adamu Adamu, CON, na shirin samun digirin girmamawa daga Jami’ar Kimiyyar Lafiya ta Tarayya da ke Azare, Jihar Bauchi. Ana sa ran jami’ar za ta ba shi digirin na girmamawa a ranar Asabar, 17 ga Oktoba, 2026, a yayin bikin yaye ɗalibanta. Malam Adamu, wanda ke riƙe da sarautar […]