Shugaba Tinubu ya soki ‘yan adawa a Nijeriya kan sauya bayanan dokar zabe
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya zargi jam’iyyun adawa da karkatar da bayanai kan Dokar Zabe ta 2026 domin amfanin siyasa. Ya ce dokar ta fito ne ta hanyar sahihin tsarin majalisa da sauraron ra’ayoyin jama’a, don haka suka da ake yi mata na iya kawo illa ga dimokuradiyya. Ya kuma musanta zargin cewa APC […]