DSS Ta Saki Mahajjata 7 Da Ta Kama Da Zargin Ta’addanci
Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya, DSS ta saki wasu mutum bakwai da ta kama wata hudu baya yayin da suka koma ƙasar daga aikin Hajjin da ya gabata, bisa zargin zama ‘yan ta’adda. Hukumar ta kuma bai wa kowannensu sallamar naira miliyan 1. DSS ta ce ta sake su ne bayan kammala binciken […]