AKANOBCO

Yan kasuwar kano sun ƙuduri aniyar haɗa gwiwa da ’yan sanda wajen yaƙi da shan ƙwayoyi, ’yan daba da sata

Ƙungiyar yan Kasuwar Kano (AKANOBCO) ta bayyana aniyarta ta haɗa gwiwa da rundunar ’yan sandan jihar wajen yaƙi da matsalolin shan miyagun ƙwayoyi, fataucinsu, ayyukan ’yan daba da sata a kasuwanni da sauran al’ummomi. Kakakin Rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar, inda […]

Read more