Mai Ilimi na gaske ba ya Fariya ko dagawa – Sarki Aminu Ado Bayero
Sarkin Kano na 15 kuma uban Jami’ar Calabar, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci daliban da suka kammala karatu da su fifita kyawawan ɗabi’u da halaye fiye da takardun shaidar karatu, yana mai cewa ilimi ba ya cika sai da tawali’u da mutunta jama’a. Premier Radio ta rawaito Sarkin ya bayyana hakan ne a wajen […]