AMINU ALHASSAN

An Gudanar Da Jana’izar Alhaji Aminu Ɗantata A Birnin Madina

An gudanar da jana’izar hamshaƙin ɗankasuwar nan na Najeriya, Marigayi Alhaji Aminu Ɗantata a masallacin Annabi (S.A.W) da ke birnin Madina. Jana’izar ta gudana ne bayan sallar magariba, inda kuma aka binne gawarsa a maƙabarta Baƙiyya mai tarihi a birnin na Madina. Mutane da dama ne daga Najeriya suka halarci jana’izar – wadda aka jinkirta […]

Read more