Gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya Na Ganawa Kan Tsaro A Yankin
Rahotanni daga jihohin Arewa Maso Gabashin Najeiya na cewa gwamnonin yankin na taro a Damaturu babban birnin Jihar Yobe kan matsalolin tsaro da ke addabar yankin.