Abubakar Usman ya lashe gasar kamun kifin Arugungu ta 2026
Abubakar Usman daga garin Yama na jihar Kebbi ne ya lashe gasar kamun kifin Arugungu ta 2026. Kifin da ya kama yana da nauyin kilogiram 59 kamar yadda alƙalan gasar suka sanar. Abubakar ya samu kyautar motoci biyu da naira miliyan ɗaya. Dubban masinta ne uska shigar gasar kamun kifin – da aka jima ba […]