Atiku ya buƙaci Tinubu ya yi bayanin dalilinsa na ƙin halartar taron UNGA karo na uku a jere
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa bai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) ba karo na uku a jere. A cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Phrank Shaibu, ya fitar a ranar Lahadi, Atiku ya ce rashin halartar […]