Aure

Tsohon shugaban hukumar shigi da fici Muhammad Babandede OFR, OCM, ya buƙaci ma’aurata su dinga haƙuri da juna.

Tsohon shugaban Hukumar shigi da fici ta Najeriya Muhammad Baban Dede OFR, OCM, ya yi kira ga ma’aurata su dunga haƙuri da junansu a yanayin zamantakewa tare domin rage mutuwar aure da ake yawan samu a wannan lokaci.Muhammad Baban Dede, ya yi wannan kiran ne, Jim kadan bayan kammala ɗaurin auren, Ibrahim Abdullahi Faskari da […]

Read more

Kano: Hukuncin karya dokar gwajin lafiya kafin aure

Gwamnatin Kano ta jaddada aniyarta na tabbatar da an bi dokar yin gwajin lafiya kafin aure wadda gwamnan ya sanya hannu a kanta. A cikin ƙunshin dokar dai, an bayyana cewa za a ɗaura aure ne kawai idan an gabatar da shaidar gwajin lafiya sahihi da kuma ya ƙunshin gwajin da ke bayyana rukunin halittar […]

Read more