Hisbah Ta Cafke Matasa 25 Da Ake Zargi Da Shirya Auren Jinsi A Kano
Hisbah ta Jihar Kano ta tarwatsa wani taro da ake zargin ya shafi auren jinsi a wani dakin taro da ke unguwar Hotoro By-pass a cikin birnin Kano, a ranar Asabar, 25 ga Oktoba, 2025. Rahotanni sun ce taron, wanda aka gudanar a Fatima Event Center, ya jawo hankalin jami’an Hisbah bayan samun bayanan sirri […]