Kare Rayuka Da Dukiyoyi Hakki Ne Na Gwamnati – Dantiye
Kwamishinan yaɗa labarai Baba Halilu Ɗantiye ya ƙara jaddada ƙudirin gwamnati na tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a jihar Kano.