Shugaba Bola Tinubu Ba Ya Jin Shawarar Yan Nijeriya- Babachir Lawal
Tsohon sakataren gwamnatin Najeriya, Babachir Lawal ya ce babban dalilin da ya sa ya bi haɗakar ƴan hamayya a ƙasar shi ne “rashin jin shawarwarin” da shi da kuma sauran ƴan Najeriya ke bai wa shugaban ƙasar Bola Tinubu. Babachir na cikin ƴan siyasar Najeriya masu hamayya da suka fi jan hankali bayan ganin su […]