Muna Son Ganin Bayan Siyasar Banga A Kano – Dan Gowan
Shugabannin Ƙungiyar da ke fafutukar haɗe kan magoya bayan ‘yan siyasa a jam’iyyu daban-daban a Jihar Kano da aka yi wa laƙabi da Kwandon Koli ta kawo ziyarar aiki tashar Rediyo da Talabijin na MUHASA.