Wasu Abubuwa da ya Kamata Kusani Akan Wasan Karshe Tsakanin Barcelona da Real Madrid na Gasar Super Cup.
A karshen makonnan mai zuwa za a fafata wasan karshe na gasar Spanish Super Cup tsakanin jiga-jigan kungiyoyin da suke hamayya da juna a duniyar kwallon kafa wato Barcelona da Real Madrid. Wannan wasan hamayya ana yimasa lakabi da El clasico kuma wasa ne mai matukar kayatarwa a tsakanini su da zarar suna fafata wasa. […]