ECOWAS Ta Aiyana Dokar Ta-baci A Kasashenta
Kungiyar ECOWAS) ta ayyana dokar ta-baci a kasashen Yammacin Afirka a kokarinta na dakile yiwuwar juyin mulki a yankin. Shugaban Hukumar Tsaro da Sasanci na ECOWAS, Omar Touray, ne ya sanar da haka, kwana biyu bayan yunkurin juyin mulki da bai yi nasara ba a kasar Jamhuriyar Benin. A yayin zaman majalisar tsaro ta hukumar […]