Shugaban Amurka Joe Biden Ya Hakura Da Takara
Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya ce ya haƙura da neman takarar shugabancin ƙasar a wa’adin mulki na biyu da yake nema.