An Kawo Karshen Takkadamar Masallacin Sheikh Bin Uthman
Majalisar Malamai Ta Jihar Kano Ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Masallacin Sheikh Bin Usman (Sahaba) Dake Kundila Karamar Hukumar Tarauni A Jihar Kano.
Majalisar Malamai Ta Jihar Kano Ta Yanke Hukunci Kan Rikicin Masallacin Sheikh Bin Usman (Sahaba) Dake Kundila Karamar Hukumar Tarauni A Jihar Kano.
Masallacin Jami’ur Rahman, wanda a da ake kira da Masjid Sahaba, ya dakatar da Sheikh Muhammad Bin Uthman daga limanci biyo bayan hudubar da ya yi a ranar 24 ga watan Janairu.