Mutum 4 Sun Mutu Yayin Binne Mataimakin Shugaban Malawi Saulus Chilima.
Mutum huɗu sun gamu da ajalinsu yayin da wasu 12 suka jikkata yayin binne tsohon mataimakin shugaban ƙasar Malawi Saulus Chilima.