Ya Kamata Kowane Dan Najeriya Ya Koyi Dabarar Kare Kai – Musa
Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci ƴan Najeriya da su laƙanci dabarun kare kai daga haɗurra a matsayin mataki na ko-ta-kwana. C.G Musa ya bayyana haka ne a wata tattaunawa da kafar talabijin ta Channels a yau Alhamis. Matsalar tsaro na addabar yankuna da dama na Najeriya, inda masu ɗauke da makamai […]